• Teach
  • News
  • Biography
  • Business
  • Education
  • Tech
NorthXclaim.com
  • Teach
  • News
  • Biography
  • Business
  • Education
  • Tech
No Result
View All Result
  • Teach
  • News
  • Biography
  • Business
  • Education
  • Tech
No Result
View All Result
NorthXclaim.com
No Result
View All Result
Home News

Sanda Episode 45 all about (Kashi na 44)

Lazzkid Tha Blogger by Lazzkid Tha Blogger
January 28, 2023
in News
0

Sanda kashi na 44

Sanda Episode 45 Season 5 [ Full Episode]

New episode of Sanda season three, episode one which is equal to episode 45 serially.

Triple AAA Movies Nigeria Limited. Ke Gabatarda sabon shirin Sanda season five episode 5. Sanda sabon wasan kwaikwayo ne wanda Daddy Hikima ya tsara labarin da kansa (Abale, Ojo, Mikiya, Sanda, Mai Dabba) wannan sunaken dukansu inkikoyi ne ga jarumin shirin Daddy Hikima. Jarumin yayi qoqari wajen ganin ya inganta labarin shirin ta hanyoyi daban daban. Season 4 ya qare a inda mutane suka fara cece-kuce akan shirin ya qare. Ko kuma basirar masu tsara shirin ta qare.

Manyan ‘Yan wasan sun hada da, Daddy Hikima, Tijjani Asase, Hadiza Muhamad, Adam A Zango, Al-Amin Buhari, Ayatullahi Tage, Rukayya Aliyu, Mudan Barkeke, Isa Feruskhan, Alhajin Breaker, Musbahu Anfara, Garzali Miko, Ayatullahi Tage, Auwal Isah West, da sauransu. Shirin ya sauya tsari sannan ya qara qayatarwa sosai musamman da aka nuna wasu bangarori na Africa, wanda ba’a cikin Nigeria ake daukar wani sashen shirin bah.

Mafyya yawan mutane suna gani kamar saka Adam a Zango a shirin Sanda, barazana ne a cikin shirin saboda ganin cewa Adam A Zango baya firm ya kammala shi tsaff, to saidai a wannan karo shima Adam A Zango abunda akace shine abunda zaiyyi. Baida abun fada kawai jarumi ne kamar sauran jarumai kuma aikin da aka sakashi shine abunda zaiyyi.

Manyan wanda suka bada gudummawa a cikin shiri sun haɗa: Written by Mujahid S. Koguna, Script supervisor Ibrahim Birniwa, Ex Producer Tijjani Asase, Producer Daddy Hikima, Director Ali Gumzak Sak, Mustapha M. Shareeff, Assistant director Abba Dorayi, D. O. P Ashafa Tage, Gaffer Nura Hudu, Sound by Ay Sound, Costumers Kamalu Hikima, Cigaban Shirin (Continuity) Musa Rabson, Make Up By Abdul Anfara, Production Managers; Ali D. Man, Ali Worth Me, Set Designer Alba Abale, Editor ; Abdulaziz Ezet, Ass. Editor; Abdulmalik Lalin, Welfare; DanMama Aduniya, Isah Wise, Transporter; Muhammad Zango, Umar Bobo, Production Assistance; Jagwa Abale, Anwar Bahago, Alin Goma.

Sanda ya samu aiki mai inganci sannan ya dace da samu kwararren director. Ali Gumzak yana daya daga cikin manyan director ci a masana’antar Kannywood, akwai darussa da yawa masu kyau a cikin wannan shiri wanda zai taimaka sosai ga matasa. Musamman yanda wasu matasa suka dauka daba abunyi ne. Sannan ba ya nuna suffar mutum mara tarbiya ne ko mara mutunci dan yayi aski ko ƙananan kaya suna jikinsa bah.

Tabbas wannan shiri mai suna Sanda yana tafiyane da zamani sosai. Abubuwanda ke faruwa tsaff sune ake gwadama jama’a. Jarumin Kannywood Daddy Hikima yana sake wannan shirin a tasharsa ta YouTube mai suna Daddy Hikima TV, idan kuka samu damar shiga kuyi subscribe ta yanda zakuna samun shirin akan lokaci idan ya sake. Farkon sake shirin Sanda ana sakewa ne misalin qarfe 8:30 na kowace ranar asabar.

Qara inganta shirin da akayi yasa aka samu sauyin lokacin sakewa. Yanzu ana sake shirin a kowace qarfe takwas na daren asabar. A tashar Daddy Hikima TV dake YouTube.

Tags: Sanda
ShareTweetShare
Lazzkid Tha Blogger

Lazzkid Tha Blogger

Next Post

De Whyse - Our Father

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Privacy Policy
  • About Us
  • Contact Us
  • Terms and Conditions

Copyright © 2022 - 2023 Northxclaim Media

No Result
View All Result
  • Teach
  • News
  • Biography
  • Business
  • Education
  • Tech

Copyright © 2022 - 2023 Northxclaim Media

This website uses cookies. By continuing to use this website you are giving consent to cookies being used. Visit our Privacy and Cookie Policy.