A Yau Asabar 11/06/2022 Kungiyan Tumfure Youth Advocacy Initiative Ta Gudanar Da Gagarumin Taron Karawa Juna Sani, Mai Taken Gudumawan Da Kungiyuyi Masu Zaman Kansu Zasu Bayar Wajen Zaban Shuwagabanni Nagari Azaben 2023.
Dayake Jawabi Yayin Taron Malamin Adini A Jahar Gombe Sheikh Adamu Muhammad Dokoro Yabayyana Abubuwa 20 Wanda Wanda ake Bukata A Wajen Nagartaccen Shugaba.
Kana Yayi Kira Ga Kungiyuyi Masu Zaman Kansu Kasance Jakadu Al’umma Musamman Azaben Dake Tafe, Kana Yayabawa Kungiyan TYAI Kan Shirya Wannan Taron.
Shima Dayake Bada Nashi Jawabin Pastor Paul Ada Odola Yaja Hankalin Kungiyayun Matasa Da Suyi Rika Wayar Da kan al’umma Wajen Zaban Shuwagabanni Nagari Ba Tare Da Doba Addini Ko Kabila ba.
Taron Wanda Shugaban Kungiyan Tumfure Youth Advocacy Initiative Umar Muhd Gadam ya Jagoranta Yasamu Hatttan Dr.Umar Adamu Malami A Jami’a Mallakan Jahar Gombe ,Malam Umaru Gurama, Hajiya Halima Mahdi, Da Sauran Shuwa Gabannin Kungiyu Masu Zaman Kansu.